KANNYWOOD the Hausa-language cinema, known informally as Kannywood, is the Hausa-language film industry of northern Nigeria. It is based in Kano. Kannywood is the sobriquet for Hausa-language cinema. It is a part of the larger Nigerian cinema, known as Nollywood, which includes other production centres producing films in many other Nigerian languages. The name "Kannywood" is a portmanteau derived from the city name of Kano State Tsohon Tsofaffin Tsohuwar hausa series Labarina Garwashi Hausa Song Hausa Music Wata Shida #kannywood #hausafilms #officialkannywood
ADVERTISEMENT
Allah yayiwa rayuwarsa albarka
Hhhhh wnn shi ake kira Dan yarinya
Gaskiya wanda yayi sanadin mutuwar auren babarku da babanku Allah ya,isarmaka haidar wlh uwa maidadi kowa yarasata ayi masa jaje
Kaman kaninta 😂
Haidar da Maman sa ❤❤❤ Allah ya baka ikon yi Mata biyayya
Aure da wuri yayi. Allah ya masu albarka
Masha Allahu haidar and mum tashi .ka yi mata biyayya ka kula daita ..Allah yayi Maka Albarka haidar
Kuma danta ne wlh
Ya ya Yaro zai Albarka ya Raina uwar sa Kuma wai Tarbiya take kuya masa wannan ai iskanci take koya masa
Yan film gidan tarbiyya
Wllh haka kawai matar nan da danta suke baka,in burgeni
Wlh,kosoyaiya.karkayarda yahadaka da yan film.domin wasunsu basuson abin da sukeyiba.
Allah sarki 😂😂😂
Lalle kayi dacen uwa
Yaro bakada uwa
Masha Allah 🥰🥰🥰🥰🥰🥰✌️✌️✌️🙏🙏🙏☝️📿🤲🤲🤲❤️❤️❤️🇬🇭🇬🇭🇬🇭
Masha allah allah ya karawa rayuwar albarka masha allah haidar masha allahu
Wlh kamar kaninta ❤
Masha Allah
Toh Wai she zangon ln ba yana gara ba Toh ya amshi yaron Shi Mana 😂😢😮