😂😂😂 just how I wanted it to turn out muje zuwa but pls Next time you guys should not stay thus long Ai sai a manta DA abin DA season baya ta kunsa 😊❤😂🎉
joshuachen2823 weeks, 6 days ago
Gaskiya Dan Hausa kayi Bala I agurin nan Allah yayi jagora masoyinku daga libya jamiliu
G
gabrieltempest283 weeks, 6 days ago
Hama tayi aika aika da zara bazata iyaba marin alaji 😂
D
diane_thompson3 weeks, 6 days ago
Gaskiya Dan hausa yazo da zafin sa... Wata 6
M
martinemarion4313 weeks, 5 days ago
Dan Allah Dan Hausa kada kaja film din dayawa irin saura series din kamar labarina kayishi yakare Amar marce Dan Allah Ubangiji Allah ya Kara basira Dan Hausa muna godiya ❤🎉😅😂
E
eloisa.cardenas3 weeks, 6 days ago
Can’t wait from Kwara state
R
reynaldo_godínez3 weeks, 6 days ago
Lallai hama ce ba zarah ba 😂😂😂
M
marie_austin3 weeks, 5 days ago
**ENGLISH** 1. Watashida is finally back!!! 🔥🔥 I've been waiting for this for so long. The trailer alone is already a movie. Big respect to the director and the whole team 👏 2. Welcome back Watashida 🥹 It took time but it was worth the wait. From the promos I can tell this film is going to be heavy. We are ready! 3. Watashidaaaaa!!! The king has returned 👑 The quality of the promos shows the hard work. Can't wait for the full movie. **HAUSA** 1. A ƙarshe day Watashida ya dawo!!! 🔥🔥 Na daɗe ina jira. Talla kaɗai ya isa ka san fim ɗin zai yi zafi. Allah ya saka wa darakta da ƙungiyar sa da alheri 👏 2. Barka da dawowa Watashida 🥹 Ya ɗauki lokaci amma ya yi daraja. Daga tallan nan na ga fim ɗin zai yi ƙarfi. Muna shirin kallo! 3. Watashidaaaaa!!! Sarki ya dawo 👑 Kokarin da aka yi a cikin tallan ya nuna. Ina jira fim ɗin cikakke. **FRANÇAIS** 1. Enfin Watashida est de retour !!! 🔥🔥 Je l’attendais depuis trop longtemps. La pub seule donne déjà envie. Grand respect au réalisateur et à toute l’équipe 👏 2. Bienvenue Watashida 🥹 Ça a pris du temps mais ça valait la peine d’attendre. Avec ces publicités on sent que le film va être lourd. On est prêts ! 3. Watashidaaaaa !!! Le roi est de retour 👑 Le travail derrière les pubs se voit. J’ai trop hâte de voir le film complet.
J
jilllewis3303 weeks, 5 days ago
Masha Allah!Allah ya kara basira da daukaka kun dade kafin ku dawo amma kun dawo da zafi. Barkanku da dawowa Allah ya kaimu gobe
steven.gonzalez3 weeks, 6 days ago
Da zafin Shi wllh muna Jira . Ubangiji ya Kara daukaka ALFARMAR MASOYINMU ANNABI MUHAMMADU 🙏
paulvaleon63 weeks, 6 days ago
MashaAllah flim din ya dadè kafun kuka dawo,amma da zafinku kuka dawo 🎉
A
agathe_prévost3 weeks, 5 days ago
To Alhamdulillah Allah ya sa karku bata mana rai nan gaba..kuma Allah ya sa karkuce za kuje hutu bayan wannan season din dan kumfi kowani film xuwa hutu kuma bakunane the best.But you are trying 😊 please take correction Dan hausa 😊
😂😂😂 just how I wanted it to turn out muje zuwa but pls Next time you guys should not stay thus long Ai sai a manta DA abin DA season baya ta kunsa 😊❤😂🎉
Gaskiya Dan Hausa kayi Bala I agurin nan Allah yayi jagora masoyinku daga libya jamiliu
Hama tayi aika aika da zara bazata iyaba marin alaji 😂
Gaskiya Dan hausa yazo da zafin sa... Wata 6
Dan Allah Dan Hausa kada kaja film din dayawa irin saura series din kamar labarina kayishi yakare Amar marce Dan Allah Ubangiji Allah ya Kara basira Dan Hausa muna godiya ❤🎉😅😂
Can’t wait from Kwara state
Lallai hama ce ba zarah ba 😂😂😂
**ENGLISH** 1. Watashida is finally back!!! 🔥🔥 I've been waiting for this for so long. The trailer alone is already a movie. Big respect to the director and the whole team 👏 2. Welcome back Watashida 🥹 It took time but it was worth the wait. From the promos I can tell this film is going to be heavy. We are ready! 3. Watashidaaaaa!!! The king has returned 👑 The quality of the promos shows the hard work. Can't wait for the full movie. **HAUSA** 1. A ƙarshe day Watashida ya dawo!!! 🔥🔥 Na daɗe ina jira. Talla kaɗai ya isa ka san fim ɗin zai yi zafi. Allah ya saka wa darakta da ƙungiyar sa da alheri 👏 2. Barka da dawowa Watashida 🥹 Ya ɗauki lokaci amma ya yi daraja. Daga tallan nan na ga fim ɗin zai yi ƙarfi. Muna shirin kallo! 3. Watashidaaaaa!!! Sarki ya dawo 👑 Kokarin da aka yi a cikin tallan ya nuna. Ina jira fim ɗin cikakke. **FRANÇAIS** 1. Enfin Watashida est de retour !!! 🔥🔥 Je l’attendais depuis trop longtemps. La pub seule donne déjà envie. Grand respect au réalisateur et à toute l’équipe 👏 2. Bienvenue Watashida 🥹 Ça a pris du temps mais ça valait la peine d’attendre. Avec ces publicités on sent que le film va être lourd. On est prêts ! 3. Watashidaaaaa !!! Le roi est de retour 👑 Le travail derrière les pubs se voit. J’ai trop hâte de voir le film complet.
Masha Allah!Allah ya kara basira da daukaka kun dade kafin ku dawo amma kun dawo da zafi. Barkanku da dawowa Allah ya kaimu gobe
Da zafin Shi wllh muna Jira . Ubangiji ya Kara daukaka ALFARMAR MASOYINMU ANNABI MUHAMMADU 🙏
MashaAllah flim din ya dadè kafun kuka dawo,amma da zafinku kuka dawo 🎉
To Alhamdulillah Allah ya sa karku bata mana rai nan gaba..kuma Allah ya sa karkuce za kuje hutu bayan wannan season din dan kumfi kowani film xuwa hutu kuma bakunane the best.But you are trying 😊 please take correction Dan hausa 😊
C'est qui dan Haussa🎉❤
Nice job Dan hausa
Dan Haussa from the Word 🎉❤😂
Hama mai Abunda mamaki
Yawwa gsky zeyi kyau sosai haka mukeson gani ana kwada Mari😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Akwai gwaramaaaa chirrrrr💃🤣🤣🤣🤣🤣
Akwai quraaaa
Hauwau kabeer Dadi kasheni 😂😂 akwai chakwakiya