BADIYYA EPISODE 6
ADVERTISEMENT
Comments 100
helena_novais:
Mutanen kirki dama basu dadewa Wanda yafahimci haka yayima …
More Like This
1:34:14
ASWANG NA PINALAYAS NAMIN SA TULONG NG KAIBIGANG DUWENDE | Kwentong Aswang True Story
Film and Animation
15.9k
100
32:56
PURE LOVE ❤️ EPI 1 ❤️ OPOKU. JENNY. AARON. AWOYAA. GRUMA. MARCUS AND MORE
Film and Animation
979
37
0:21
she is fire 🔥🔥 #nigeria #nollywood #nigerianwedding #lagosweddings #bellanaija #owambe #owanbe
Film and Animation
10.2k
45
0:15
Hal is a True Hero! | Lanterns (2026) #dcu #lanterns #movieclip #dc
Film and Animation
50.6k
100
23:03
Dunia Season 2 Ep 50 #dunia #manyanya #clamvevo #dubutz #memkwaschool #huyuninani #sandraofficial
Entertainment
0
94
29:36
FAMILIA Full episode [ 28 ] #love
Entertainment
8.3k
100
0:51
Kid ditched dad's nasty food🤯#family #shorts
Entertainment
10.1k
16
2:55
He Pretended to Be Crazy… Then Exposed Them#MaidStory #FamilyDrama #Betrayal
Entertainment
2.1k
0
You've reached the end
Mutanen kirki dama basu dadewa Wanda yafahimci haka yayima like
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W) kuzo ku danna mani like
Duk wanda yayi kuka yayi min like 😭😭
Duk Wanda Baya Fata Ace Badiyya Mutuwar Gaske Tayi to Ya Dangwala min like one love Badiyya ❤❤😂😂
Masu anfani da sunan manzon s,a,w domin neman likes Allah ya shirya ku
duk Wanda yai Hawaye yamin like
God bless you! You've done an amazing job with this film. Adam Zango, you're incredibly talented! You truly deserve praise. I'm so proud of you. I'm from Sudan and I hope to one day work with you on a big-budget film.
Innalillahi WA inna ilaihir rajiun, allah kasa mucika da imani😢 gaskiya nayi kuka sosai
Wlh wanan filim yanada darasi sosai😢 Allah kasa modace alfarmar anabi Muhammad s a w 🤲
Duk Wanda ya yarda mutuwa tanada yankan kauna ya Danna min like😢
Duk wacce tayi kuka dakoma wayanda jikinsuh yyi sanyi toh kubar mazajenku sukara Aure yauwaa🙈😂😂
Mutuwa koda ta wasace bata da dadi ya Allah kasa mucika da imani 😢
Allah sarki film din badiyya akwai babban darasi allah kasa duk sanda zaka dauki ranmu mumutu da imani mumutu yan uwa yaya da iyaye da miji da makwafta suna kewarmu mukuma muna farinciki da barinmu duniya ameen ya hayyu ya qayyum
Allah kasa mu mutu da imani
Ban ta ba ganin film mai ma anaba irin wannan
Irin wannan film 📽️🎥 din har lada sekun samu sbd wlh munyi nadamar wasu ayukan namu innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Allah yasa muyi qarshe Mae kyau 😢😭😭😭😭 jama'a yah bukaji da kuka wlh kowa ze mutu in sha Allah Allah yasa mu mutun hanyar gsky 😢
Saiwatarana silar sabo nayi kuka 😭ran watara muke soran watara😭😭😭😭😭 Wllh flim yayi kyu ga darasi mai girma ❤❤❤❤❤❤❤
Allah yasa muyi ƙarshe mai kyau wanan Film yasani nadama sosai
Wannan wa, azin da kwango yayi na gaake yayi wallahi duk mun karu Allah yasaka da alkhairi munji dadi abdul amart muna gdy ga duk sauran yan abnur kamar nura m inuwa adam a, zango falalu a, dorayi Allah yabar xumunci
Gaskiya Wannan Film din akwai darasi mai amfani. Allah yasa mu dace da alkhairi duniya da lahira