BARAKA SEASON 1 EPISODE 1
ADVERTISEMENT
Comments 100
daniela_campos:
Duk Wanda ya Matsu Adawo da Manyan Mata to ya Dangwala min …
More Like This
0:26
When Your Sister Knows You TOO Well 😂 #funnyvideo #comedy #family #siblings
Film and Animation
21.9k
0
1:40
The teacher prepared a surprise today!
Film and Animation
13.5k
0
0:38
Tom Holland admits he is getting too old to play Spider-Man!
Film and Animation
32.8k
0
20:28
LAST CHANCE SEASON 02 | Ep 3 |
Entertainment
12.6k
0
0:48
Moments Jesus SAVED Them ✝️🔥 #jesussaves #faith #viralshorts #holyprotection
Entertainment
29.7k
0
0:58
future fambo i beg you pardon 🤣 #futurefambo #shorts #fullimiaent
Entertainment
1.6k
0
2:20:27
She Didn’t Know She Was About to Marry Her Own Brother (Part 1)
Entertainment
699
67
0:16
😅😂😂some where in Jamaica #jamaica #jamaican #funny #trending #street #shortvideo #viral
Entertainment
1.5k
0
You've reached the end
Duk Wanda ya Matsu Adawo da Manyan Mata to ya Dangwala min Like ❤😊
Duk wanda ake bi bashi Allah ya kawo masa hanyar biya Alfarmar Annabi da Al-kur'ani 🤲
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W) kuzo ku danna mani like
Yadda mukaga farawarshi lpy Allah kasa muga karshen sa lpy🥰🥰
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤
inamasoya kuyyi zakiri Dan yanarage alkaba,I wanda yaji dadin wanna shiri yaimin lakin
Allah kada kabarmu da dabaearmu kashige mn gaba ajan tarbiyar yaranmu
Wanan films darassi ne ga duk wani uba ko yaya . Wajibi ne akalla . Ni tuni ina kan wanan darassi domin kare martabar yan uwana , da ya ya'a na in allah ya ban nan gaba Allah ya bamu ikon kiya yewa Amin
Allah yasa mukaru da wannan film in
Gaskiya Mai kwashewa badiyya yayi kyau Kuma ka faranta min rai😊 nace kana anfani da opay ne ? Idan kana yi ka cigaba da anfani da shi app ne Mai kyau 😎
Masha Allah allah ubangiji yasa mu dauke darasin Dake ceken film den kamar yadda muka qaro da Badiya
😮😮😮😮😮😮😮ok
2:42 Gaskiya Hausa Directors, Producers & Actors Are Really Trying- Wannan Saddiqa Din Shima Zaiyi Kyau Sosai
Masha Allah fatan alkhairi kareku baki daya Allah y kara daukaka Allah y sa an fara da sa'a
Allah yasa muyi karshe maikyau🤲
Hmm Ai ba ayiwa Allah wayo
Nice shot thank you God bless for everyone Ameen 🤲
Masha allah watching from dakata kawaji area ❤❤❤
Abdul amart muna gdy Allah yabar xumunci munji dadin film dinnan sosai kamar yadda mukaji dadin kaddara da badiyya mungode sosai Allah yasaka da alkhairi
Wlh Dak wanna daya lekagida wanitushima sai anlekanashi baka isakama Allah wayune😢😮😂😳😩