BARAKA EPISODE 2
ADVERTISEMENT
Comments 100
severin.geisel:
Duk Wanda Ya Yadda Akwai Chakwakiya to ya Dangwala min Like…
More Like This
3:01
Saved
Comedy
5.8k
0
3:01
the poor boy that everyone mocked on the stage has a gifted voice
Comedy
1.6k
0
0:58
How dare you snatch my snacks! You’re in big trouble!
Comedy
3.3k
0
0:26
Why did these clowns trash the WRONG camper van?! #funny #shortvideo #comedy #kpop #memes
Comedy
7.7k
0
0:32
😂 The way he draws his life. 📉🤦♂️ #kdrama #shorts
Comedy
21.2k
0
11:34
Coco Martin's Sigabo | Episode 56 (3/3) | September 7, 2026
Comedy
8.7k
0
1:59
Different Airports In Africa😂😂😂😂
Comedy
3.4k
0
3:01
How evolman toasted a woman
Comedy
6.6k
0
You've reached the end
Duk Wanda Ya Yadda Akwai Chakwakiya to ya Dangwala min Like ❤❤😂😂
Meson Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama Yamun Like Ilove You ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W) kuzo ku danna mani like
wannan ya zama izina ga masu lalata 'ya'yan mutane allah ka shirye mu baki daya😢😂
Kai jama a Allah ya rabamu da rashin gsky inda fa yar wani ce haka zai kashe gumin shin akan yar mutane Amma da yake yarshi ce duk ya rude Allah yasa mudace 😂
Masha allah fim yayi dadi allah yasa mudace yasa mufi karfin zuciyoyinmu baki
Gaskiya film dinnan akwai wa,a,zi
Baraka fa jaraban ubanta ta gada😅😅😅😅
Duk wanda yake cikin kunci da damuwa Allah ya kawo masa mafita Alfarmar Annabi da Al-kur'ani 🤲🤲
Allah kayafemana 🙏 Kashirya mana zuri ar mu shirin addinin musulunchi 🙏
Kai jama a gaskiyane duniya makaranta 😂❤😂❤😂❤😂❤
Dara taci gida 😂😂😂😂😅😅
Duk Abida kashuka shizaka garba bakashuka bama wanna zamani kagarba ubangijin Allah kasamuwanye lfy😢😢😂😂😮❤❤😩😩🎉🎉🔥
Abdul amart wallahi ka, iya film gaskiya munji dadin film dinnan sosai kamar yadda mukaji dadin kaddara da badiyya mungode sosai Allah yasaka da alkhairi Allah yabar xumunci
Allah ka tsaremu ka karemu keta mutuncin wasu
Adulm Amat godiya dubu wlh kana biyana Dadi Na dakai film naka baya dogon zango
Wlh an Tashi kaina an gama birgeni walh 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂 karshan alewa kasa Duk Mai Bata Yan wasu Shima ya jira wlh baa yiwa allah wayo
Masha Allah film yayi dadi sosai kuma ya nisha dantar ya kuma waazantar domin kawai darasi sosai a cikin sa Allah ya kara basira muna godiya. Sunana Habu fresh
To dama za ka lalata dan wasu ne ka ci kai naka ba wanda zai lalatan shi
Kan bala'i 😂