RUDANI SEASON 1 EPISODE 9
ADVERTISEMENT
Comments 100
dustin_olsen:
Duk Wanda Ya Fahimci Dr Son Fatima Yake to ya Dangwala min …
More Like This
0:12
#dialogue
Film and Animation
45.1k
100
0:17
Jake Gyllenhaal forgot Dennis Quaid were in the same movie
Film and Animation
51.8k
0
0:16
I really need to pick one carefully #zenlesszonezero #zzz #ellenjoe #zzz606 #chibi
Film and Animation
13.1k
0
0:30
مغامرات خيالية بالكرتون: حماية الدببة اللطيفة!
Film and Animation
99.5k
0
1:04:59
ABATTOIR SEASON 6 || EPISODE 13
Entertainment
19.1k
100
0:33
傷害不高,侮辱性挺強!#shorts #搞笑 #反轉
Comedy
6.2k
0
1:58
The Man Death Forgot 💀😂#shorts #film
Comedy
107.5k
0
0:52
The REAL Little Mermaid story is CRAZY! 😳🧜🏻♀️🔮🌊✨
Film and Animation
126.4k
100
You've reached the end
Duk Wanda Ya Fahimci Dr Son Fatima Yake to ya Dangwala min Like one love Rudani ❤❤😂😂
This series is like jodha ,the main history is empty ,since the start to this episode 9 ,nothing happing every days same problem Mounafartchi + no sens problem: 4/10 To much publicity ,respect the viewer
Tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammadu S a w🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤️❤️❤️❤️
Wlh natsani baban fateemah dinnan
Wannan fim akwai ban haushi wallahi ga uban tallah
Wlh na gaji da kukan nn naki fatima yana ɓatam raiiii wlh
To yan uwana Muslims muyima shugaban halitta salati sallallahu alaihi wasallam 💘🫶💘
Duk wanda kukan Fatima ke bawa haushi da takaici yamin like
Salati goma ga annabi S.A.W ❤❤
Ladi tsohuwar munafuka cry
Maman Fatima tana qunsan baqincikin wannan mijin nata😡🥺
Gaskiya kuncika talle dayawa film din bayida yawa sosay 😢
Rudani yayi kyau sosai ❤❤❤
Wallahi talla muke kalla ba film ba haba fisabilillah 😢
Wannan wane irin doctor ne very unprofessional? Ya zaizo yai mata magana a gaban mutane haka ba ethics?
Director as a Doctor in this kind of act,bai baikamataba ace yayi mata magana in presence of her family is not convinced
Kaman in jawo Monday wlh
Yanzu ke fatima kosau din kikema kuka dan asara, wlh kukanki yafara bani baqin ciki.
Allah ya rabamu da hali irin na ladi
Jajakallahu kairan 😊